<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Harry Dixon Loes</author>
<lyrics>[V1]
 'Y29
 1)Ga fitilata, sai ta haskaka,
 Ga fitilata, sai ta haskaka
 Ko'ina, ko'ina, ko'ina.

[V2]
 2)Shaiɗan ba zai 'fuf' ta ba, ta haskaka,
 Shaiɗan ba zai 'fuf' ta ba, ta haskaka
 Koyaushe, koyaushe, koyaushe.

[V3]
 3)Rufe ta da ƙwarya, ni ban yarda ba,
 Rufe ta da ƙwarya, ni ban yarda ba,
 Ko kaɗan, ko kaɗan, ko kaɗan.

[V4]
 4)Nan fa cikin (faɗin sunan garinku), sai ta haskaka,
 Nan fa cikin (faɗin sunan garinku), sai ta haskaka,
 Koyaushe, koyaushe, koyaushe.

[V5]
 5)Har iyakar duniya, sai ta haskaka,
 Har iyakar duniya, sai ta haskaka,
 Koyaushe, koyaushe, koyaushe.</lyrics>
<title>Ga Fitilata, Sai Ta Haskaka Y29</title>
<hymn_number>29</hymn_number>
<copyright>Public Domain</copyright>
</song>